Rahato
-
Za a Samu Saukar Ruwan Sama a Wasu Jihohin Arewachin Najeriya.
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama…
Read More » -
Tinubu ya Gana da Sarakina da Malamai Addini Don Tattaunawa Kan Matsalolin Yan Nijeriya.
A kokarin da Shugaba Bola Tinubu ya ke yi na ganin ya gamsar da yan Nigeria aniyarsa ta magance matsalolin…
Read More » -
Zanga-Zangar da Yan Najeriya Zasu Gudanar ta Shafi kowa da kowa. – Auwal Musa Rafsanjani.
Dan Gwagwarmaya Kuma Shugaban Kungiyar Dake Sanya Idanu akan ayyukan Yan Majalisun Ƙasar nan kwamarade auwal Musa Rafsanjani, Yace, zanga…
Read More » -
Najeriya ta ci Bashin da ya zarce Triliyan 20 Cikin Shekara guda.
Bayanai sun bayyana cewa wadannan kudade sun fito ne daga basussukan da gwamnatin ta karba a cikin gida ta hanyoyi…
Read More » -
Maniyyata a Nijeriya Sun Nemi a Dawo Musu da Kudaden su.
Wasu daga cikin maniyyata aikin haji a Nijeriya sun bukaci da amayar musu da kudaden su da suka biya. Biyo…
Read More » -
Muhimmancin Sanin Rukunin Jini.
Wani ɗan gwagwarmaya anan Kano ya buƙaci gwamnatin jihar da ta saka doka ta mussamman da zata tilastawa kowanne ɗalibin…
Read More » -
Marasa Aikin yi ya ƙaru a Najeriya Bayan Cire Tallafin Man Fetur.
Adadin marasa aikin yi a Najeriya ya karu zuwa kashi biyar cikin 100 a rubu’i na uku na shekarar 2023,…
Read More » -
Yawan Sace-Sacen Yara na Ƙaruwa a Kano.
Al’amarin satar yara a kano mussaman a yankin karamar hukumar Nasarawa musamman ma daga unguwar badawa. Wasu masu satar yarane…
Read More » -
An Dakatar da Alkalin Alkalai Bisa Zargin Cin Hanci da Rashawa.
Hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen…
Read More » -
Bincike ya Gano Wani Laƙani da Yarabawa keyi Don Kare Ƴaƴansu Daga Fyaɗe
Wani Bincike ya gano wata A al’ada da Ƙabilar Yarabawa keyi Don kare ƴaƴansu mata daga barazanar ƴaƴa maza masu…
Read More »