Labaran Duniya
-
Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa.
Makusantan Malamin sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwarsa. Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a…
Read More » -
Isra’ila ta Hana shigar da kayan agaji ga Zirin Gaza.
Isra’ila ta hana shigar da motocin dakon kayan abinci da magunguna ga yankin Gaza, a matsayin hukuncin da ta dauka…
Read More » -
Saudiyya ta Baiwa Najeriya Kyautar Ton 100 na Dabino Saboda Azumin Ramadan.
Saudiyya ta baiwa gwamnatin Najeriya kyautar ton 100 na dabino a matsayin tallafin da ta saba bayarwa duk shekara a…
Read More » -
Trump ya yi Alwashin Ƙwace Yankin Gaza Daga Hannun Falasɗinu.
Shugaban Amurka Donald Trump ya sha alwashin ƙwace Gaza tare da mayar da yankin wajen yawon buɗe ido a Gabas…
Read More » -
Trump ya Dakatar da Bada Tallafi ga Kasashen Ketare.
Amurka ta dakatar da ba wa kasashen waje tallafi nan take kamar yadda wata takardar da gwamnati tafitar mai kunshe…
Read More » -
Ƴan Tawayen Sun Kashe Gwamna a Kongo.
‘Yan tawayen kungiyar M23 a Jamhuriyar Dumukuradiyyar Kongo da Rwanda ke marawa baya sun kashe wani gwamnan soji yayin da…
Read More » -
Sojoji sun Murkushe Mummunan Hari da Ƴan Boko Haram Suka Kai Fadar Shugaban Chadi.
Mutane 19 sun mutu ciki har da maharan da suka kai harin. Dakarun sojin kasar Chadi sun halaka mayaƙan Boko…
Read More » -
Rasha ta kashe Sojojin Ukraine Sama 300 tare da Kwace Wasu Yankuna a Hannun su.
Ma’aikatar tsaron ta kasar Rasha ta sanar da cewa, dakarunta sun lalata tankar yaki guda daya, jirgin yaki, da kuma…
Read More » -
Jimi’in Dan Sanda Yayi masu Laifi Afuwa Saboda Murnar Sabuwar Shekara.
Wani ɗansanda da ya yi mankas da barasa a kasar Zambiya ya saki wasu mutum 13 da ke tsare a…
Read More » -
Kotu a Amurka ta Bada Umarnin Mayarwa da Najeriya Kudaden Makamai Dala Miliyan 6.
Nijeriya ta yi nasara a shari’ar da kasar ke yi kan kudaden makamai sama da dala miliyan 6 da kasar…
Read More »