Labarai
-
Gwamantin Jihar Borno ta Haramta Siyar da Barasa a fadin Jihar.
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin dakatar da sayar da Barasa da sauran kayan maye…
Read More » -
Hisbah ta Haramta Sauraro Waƙar Hamisu Breaker.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga matasa su ƙauracewa sauraron waƙar Amanata ta Hamisu Breaker.Mataimakiyar Babban Kwamandan…
Read More » -
Mataimakin Gwamna ya koma Siyar da Itace.
Caleb Amaswache wanda tsohon Matemakin gwamna a jihar Vihiga dake kasar Kenya ya koma siyar da itacen girki bayan saukarsa…
Read More » -
Cutar Sanƙarau ta yi Ajalin mutum Sama da 50 a Jihar Kebbi.
Aƙalla mutum 55 ne suka rasu sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a ƙananan hukumomin Jega, Gwandu, Aliero, Bunza, da Birnin Kebbi…
Read More » -
Gobara ta Tashi a kasuwar Ƴan Gwan-Gwan ta Kwalema Dake Kano.
Wata gobara da ta tashi a safiyar wannan Larabar ta laƙume kasuwar ’yan gwan-gwan da ke unguwar Dakata a Ƙaramar…
Read More » -
Rundunar Sanda ta Kama Matar da Kewa Ƴan Bindiga Safarar Makamai da miyagun Ƙwayoyi.
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta samu nasarar kama wata mata dake wa yan ta’adda safarar makamai da miyagun…
Read More » -
Fashewar Tukunyar Iskar Gas ta Hallaka Mutum Ɗaya, Tare da Jikkata Mutum 21 A Kano.
Yaro mai kimanin shekara 14 ya ransa, yayin da mutum 21 suka jikkata sakamakon fashewar kiskar gas a unguwar Goron…
Read More » -
Za a Fuskanci Zafin Rana Mai tsananin a Wasu Jihohin Najeriya – Nimet.
Hukumar kula da yanayi a Najeriya ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar a fuskanci tsananin zafin rana a wasu jihohin…
Read More » -
Sudan ta Shigar da Daular Larabawa Gaban kotun Duniya Kan Zargin Taimaka wa RSF.
Cikin wata sanarwa da Kotun duniya ta fitar a ranar Alhamis ta ce a cikin ƙunshin ƙarar da Sudan ta…
Read More » -
Jami’an NDLEA Sun Bindige Budurwa a Kano.
Ana zargin Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA reshen jihar Kano sun shiga hannu bayan sun harbe…
Read More »