Ko Kun san suwaye Mata 8 da Ake Zargi da Satar Kudin Jama’a a Najeriya.

Al’ummar Najeriya da na kasashen ketare sun dade suna kokawa akan rashin baiwa mata manyan mukaman siyasa a fadin najeriya dama wasu ƙasashe a Nahiyyar Afrika.
A Nigeria dai mata sun fara samun wannan dama a Yan shekarunnan , sai dai Kuma abin mamaki shi ne yadda akan zargi matan da wawure kudin jama,a da zarar sun sami mukami a gwamnati.
daga shikara ta 1999 zuwa shekarar 2024 akalla mata 8 akai zargin su da satar kudin jama,a.
1-Patricia Etteh Tsohuwar Shugaban majalisar dattawa.
2-Stella Oduah Tsohuwar Ministan sufurin jiragen sama.
3-Dieziani Alison-madueke Tsohuwar Ministan man fetur.
4-Kemi Adeosun Tsohuwar Ministan kudi.
5-Sadiya Umar faruk Tsohuwar Ministan jinkai da kawar da talauci.
6-Hadiza Bala Usman Tsohuwar Shugaban Hukumar N.P.A.
7-Halima Shuhu Tsohuwar Shugaban NSIPA.
8-Batta Edu Ministan jinkai da kawar da talauci.
Galibi dai ana zargin matan ne da wawushe makudan kudade.Xx
ko ina aka kwana a maganar shari,a kudade da ake zargin matan sunyi awun gaba dasu.
shin idan aka karbo kudin asusu gwamnati yake tafiya.
Rahoto:Umar Kabir journalist.