Wasanni

Labarin Hajiya Gudidi

Closeup of thoughtful black guy sitting on sofa at home, using smartphone, checking new application, copy space. Pensive african american young man websurfing or using social media on mobile phone

Labarin Hajiyar Sokoto Hajiya Gudidi ko labarin zai Burgeku?

Lokacin Da Gudidi Ta Lale Kuɗaɗen ta Chas a Hannu Naira Dubu 20 ta Ɗaure su ƙyam ƙyam Da Roba Ta Nufi Birni Daga Ƙauyen Cheɗiya Na Jihar Sokoto Tafiya mai tsawon Kilomita (8)

Gudidi ta ƙware wajen sarrafa Man Kaɗanya amma kwatsam sai tayi niyar yiwa Sana’ar ta Rijista Domin zama Ƙaramin kamfani ko “Micro Scale Business” Bayan da Gudidi Tayi Rijistar, takoma Ƙauyen Cheɗiya inda ake Mata kallon Sakarya wacce aka Damfara a Birni.

Babu tsawon Lokaci ’Yan China suka Dira a Ƙauyen Cheɗiya suke neman Mata Masu sana’ar sarrafa Man Kaɗanya Amma sharaɗin sai da asusun banki na kamfani Zasu biya kuɗin aiki da siyayya, lokacin da mata suke tururuwar zuwa birni domin yin rijistar kamfani da bankuna domin buɗe asusun banki, a lokacin ita Kuma Gudidi ta miƙa lambar kamfanin ta da asusun kamfanin ta Domin yin Hulɗar kasuwanci da ’Yan China in Taƙaice mu zance de yanzu Gudidi ta Zama Hajiya Gudidi kuma ita Da Ƙauyen Cheɗiya saide Ziyara.

Ku Sani cewar da rijistar sana’ar ku ne zaku samu abubuwa Kamar haka:

Mallakar Shaidar Rijista, Wato Certificate Of incorporation

Hatimin Sahalewa Gudanar Da Sana’a a fuskar Doka – Legal identity

Legal Personality

Da kuma cikakken Ƴancin Gudanar Da Sana’o’inku Wato Right To Operate Your business

Da ma bude Asusan ajiya da sunan Kamfanonin Opening of Cooperate account

Good Reputation

Da ma mallakar sunayen a matsayin naku ku kadai – Save your business Name

Dss.

Mu a kamfanin ALBADAR Bayan munyi maka rijistar kamfanin ka da CAC Dakuma duk Hukumar data dace Zamu baka Garaɓasar horas dakai akan kafa kamfanin ka da inganta sana’ar ka kuma mu tallata maka Kamfanin ka
Kawai ku Tuntuɓe mu ka Tsaye a wannan lambar 08086251045

Unity Online Hausa

Domin samu labarai da suka shafi Duniya, Wasanni, nishadi, kasuwanci, Siyasa, kimiyya,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button